Tashin Kristi daga matattu – gaskiya mafi girma a tarihi?
Mutuwar Almasihu ba ita ce ƙarshe ba, domin ya tashi daga matattu. Hakika, tashinsa daga matattu shine tushen bangaskiyar Kirista. Shi ne kaɗai wanda ta wurin tashinsa daga matattu,… Read More »Tashin Kristi daga matattu – gaskiya mafi girma a tarihi?